<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ba Mai Iya Bauta Ma Allah Biyu LW382</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ba mai iya bauta ma Allah biyu.
 Ba mai ikon bauta ma Allah biyu.
 Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya .
 Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.

[V2]
 2) Ba mai iya bauta ma Allah da mammon.
 Ba mai ikon bauta ma Allah da mammon.
 Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya.
 Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.

[V3]
 3) Ba mai iya bauta ma Yesu da duniya.
 Ba mai ikon bauta ma Yesu da duniya.
 Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya .
 Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.

[V4]
 4) Ba mai iya bauta ma Allah da Shaiɗan.
 Ba mai ikon bauta ma Allah da Shaiɗan.
 Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya.
 Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.</lyrics>
<hymn_number>382</hymn_number>
</song>